Mu Kade' - Morell

Mu Kade' - Morell

  • 출시년도: 2018
  • 언어: 스와힐리어
  • 지속: 3:13

아래는 노래 가사입니다. Mu Kade' , 아티스트 - Morell 번역 포함

노래 가사 " Mu Kade' "

번역이 포함된 원본 텍스트

Mu Kade'

Morell

Kai ya

Nagode, nagode, nagode

Ye-ye

Ku kalai da na shigo yarinya da ke faranta da zuciyata (zuciyata)

Sometimes, tambaya na ke ya akai yi ne

Malaika ce ke kauna na (kauna na, na)

Kuma walahi najira na jira ki, sai Allah ya turo ki girl

Kuma gaskiya mun da ce and now see nobody else

Domin har rubutun mu ta fara

Yau gidan mu za mu kwana

Iyyaya mu sun sa albarka

Mun gode ma Mama da Baba

Ku samana wakar soyyaya, da ni da love mu ka dan mota

Daga nan sai mu je mota, siginal a’kule kofar

Samana wakar soyyaya, da ni da love mu ka dan mota

Daga nan sai mu je mota, siginal a’kule kofar

Me and you (mu kade)

Ba wata kishiya (ke ka dai)

Loving you (ke ka dai)

Stay with me (ni ka dai oh)

Me and you (mu kade)

Ba wata kishiya (ke ka dai)

Loving you (ke ka dai)

Grow old with me (ni ka dai, grow with me)

Oh ye

Eh mana

Eh-eh

ALLAH ya bamu zaman lafiya (amin)

Za mu dinga hakuri da juna (amin)

Ku ma ya raba mu da yan wahala (amin)

Ya albarkace ku mu gan saraban (amin)

Kuma Allah sa ya maida kowa gida lafiya (amin)

Ya bawa iyyayen mu jikoki (amin)

Yara ma su albarka (amin)

Gidan mu gangariya

Samana wakar soyyaya, da ni da love mu ka dan mota

Daga nan sai mu je mota, siginal a’kule kofar

Samana wakar soyyaya, da ni da love mu ka dan mota

Daga nan sai mu je mota, siginal a’kule kofar

Me and you (mu kade)

Ba wata kishiya (ke ka dai)

Loving you (ke ka dai)

Stay with me (ni ka dai oh)

Me and you (mu kade)

Ba wata kishiya (ke ka dai)

Loving you (ke ka dai)

Grow old with me (ni ka dai)

Nagode

아티스트의 다른 노래:

1

Tipsy

Ice Prince, Morell, Wale • 2013

2

Amala

Morell • 2017

사이트에 새로운 텍스트와 번역이 추가되었습니다:

200만 개 이상의 가사

다양한 언어로 된 노래

번역

모든 언어로 고품질 번역

빠른 검색

몇 초 만에 원하는 텍스트를 찾으세요